15 Yuli 2026 - 22:10
Source: ABNA24
An Ji Karar Fashewa Mai Ƙarfi A Herzliya A Arewacin Tel Aviv

An ji karar fashewa a kusa da wani wurin kasuwanci a yankin Herzliya

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Kafofin yada labaran Ibrananci sun ba da rahoton cewa an ji karar fashewa a kusa da wani wurin kasuwanci a yankin Herzliya, kuma 'yan sandan gwamnatin Isra’ila sun fara bincike game da yiwuwar jefa wani abu mai fashewa.

A cewar iƙirarin 'yan sandan Isra'ila, a wannan lamarin an jefa gurneti mai sauti na sojojin Isra'ila. Har yanzu ba a bayyana ƙarin bayanai ba.

………..

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha